Music

Video: Nura M Ft Umar M – Larai Da Jummai Teaser || Maryam Yahaya Ft Garzali Miko

Wakar Nura M Inuwa Tare Da Umar M Shareef  Mai Suna ” Larai Da Jummai ” wato wannan wakar da sukai shine Akai Bidoyo dinta wanda manyan jarumannan suka hauta.
Wayanda Suka Hau Wakar Sune :-
Maryam Yahaya, Amal Umar, Garzali Miko, Abdul M Shareef  Wayannan sune sunan wayanda su ka hau wannan bidiyon wakar larai da jummai.
Maryam yahaya Itace Larai – Amal Umar Kuma Jummai
Garzali Miko Shiyake wake Larai Shikuma Aabdul m shareef shiyake wake Jummai.
Gadai Tallan wakar ku fara Kalla kan ful din ta fito.

DONWLOAD VIDEO HERE

 

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Advertisement