Comedy

Video: Mati Dan Dambe – Hausa Comedy || Sadik Sani Sadik

Hahaha ashirin wannan satin na pulse Hausa Nigeria Na Barkwanci wato comedy zakuga inda akeyiwa jarumin zuwa daya ba tare da ya motsaba Sai gashi iya farfadi.
Sadik sani sadik yaje kallon dambe tare da abokinsa Sai yaga wani yayi was wani kayi Sai yaga ana ta basa kudi nanfa hankalinsa ya tashi gashi iya bukatar kudi.
Kunsan mai gogannaku yayi ai kawai Sai yacewa abokin nasa ai zaishiga wannan wasa abokin nasa yace bafa wasan ragwaye bane kawai sabo da gogannaku yaga jikinsa barkeke yace shi lallai Sai yayi kawai Sai ya shiga Sai yaje ya memo wani Dan karami a cikinsu.
Kunsan mai ya faru kawai Ku dakko wannan shirin Ku kalla kusha dariya.

 DOWNLOAD VIDEO HERE

 
 

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Advertisement