Comedy

Video: Mati Da Lado Comedy || Sadik Sani Sadik ft Ado Gwanja

Mati da lado Sabon Hausa comedy na Pulse Hausa Nigeria Suke Shiryawa.
Mai Kwadayi, shirin Barkwanci ne, mai shahararren Jarumi Sadiq Sani Sadiq.
Amfanin wannan shirin shine nishadantar da ku! rubuta ra’ayoyin ku!
Wata Chakwakiya kenan yayi da Rikadawa Jarumin hausa film yazo a makaho yake Bara a bakin titi.
Shi kuma chan gogan naku wato jarumi sadik sani sadik yanzo wucewa ya kalli robar Almajiri wato rikadawa yaga kudi yake samu bayan kwana daya wato washegari sai yazo ya zauna kusa da Almajiri da an bada sadaka sai ya kwashe.
Chan sai ga mutumin Baku wato Ado gwanja ya shanyo kwana Iya dogara sanda da shanyayen hannunsa Kunsan mai ya faru ai kawai Ku dakko wannan comedy din kusha dariya.

 DOWNLOAD VIDEO HERE

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.