Videos

VIDEO: Mata Mutanan Gwanja – Salon Kida

Ku Kalli yadda yan mata da matan aure masu goyo suke cashewa da wakar gwanja a wajan party.

Dole ado gwanja kace mata mutanen ku sabo da suna bada hadin kai yadda ya kamata.

 

Mun samu wannan bidiyonne a shafinsa na Instagram inda yayi post da cewa ” Mata Mutanan Gwanja” to shin su matan kawai kake wakewa ko suma mazan ba mutananka bane.

To mukam ba abinda zamuce sai dai muce Allah ya kyautata karshenmu tunda duniya taza abinda taza ta inda zakaga baka bambance tsakanin mace mai aure da budurwa.

 

Shin mai zakuce akan haka.


DOWNLOAD VIDEO HERE

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.