A yau ne aka buga wasan kusa da na karshe a tsakanin Madrid da Barcelona in da Madrid ta zubawa Barcelona Ci Uku da daya.
A Spanish Cup ne madrid ta samu wannan na sarar a gidan barcelona, inda za a buga wasan karshe wato final a gidan madrid, ana bukatar Barcelona sai taci 2 zata samu na sara idan kuma karine ya biyo baya ko aka tashi 0-0 an cire barcelona.
Add Comment