VIDEO: Hira Da Rahama Sadau Akan Korar da Akace Anyimata A Kannywood

76 786

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokaci da fatan kuna lafiya Happy Jumma’at Kareem.

A hirar da a kayi da rahama sadau kan batun korarta da akayi a kannywood ita da bakinta tace kawai taji ne.

Ida kuma ake magana da ita akan fina finan da takeyi tace ita tanaso ko ina a ganta a ciki.

Kannywood, Bollywood, Nollywood,

Inda tace har fina finan Larabci idan ta samu zatayi.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 359

Wasikar korarta tace kawai ta gani a social ne.

Ku dai kalli wannan video ku gane wa idonku sannan ku ji da kunnuwanku.

 

 

DOWNLOAD VIDEO HERE

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: