DOmin cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu.
ACIKIN WANNAN SATIN:
Bayan Kamaye ya sanar da Ayuba cewa Hannatu na dauke da juna biya, yaya zata kaya a tsakanin su?
Shi kuma Zayyad yana can yana shirin kai sabon farmakin da ya sa ma suna “Kan Mai Uwa da Wabi” Kar ku bari a baku labari.
Link:DOWNLOAD VIDEO HERE
Vidmate: DOWNLOAD VIDEO HERE
Add Comment