Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu.
ACIKIN WANNAN SATIN:
Hankalin Kawu Malla ya matukar tashi a lokacin da ya tarar da Bintu tare da I.B. Jikin Garbati ya ki ci, ya ki cinyewa.
Shi kuma Nasir ya shiga wani hali sakamakon kin kulashi da Stephanie ta yi.
Wanne mattaki Nasir zai dauka kenan?
Link: DOWNLOAD VIDEO HERE
Vidmate: DOWNLOAD VIDEO HERE
Add Comment