Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu a koda yaushe.
ACIKIN WANNAN SATIN.
Stephanie ta faranta wa iyayenta wajen amincewa da Samuel shi kuma Nasir ya shiga matsanancin damuwa gami da na rashin kulawar Stephanie.
Alhaji Buba ya ci gaba da neman Danbaba a gari.
Link: DOWNLOAD VIDEO HERE
Vidmate: DOWNLOAD VIDEO HERE
Add Comment