Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu.
ACIKIN WANNAN SATIN:
Madam Gloria da Daniel sun shiga tsaka mai wuya, hakan ya sa suka yanke shawarar bawa Stephanie zabi tsakanin Samuel da Nasir.
Shi kuma Alhaji Buba ya na can ya na barin kudi, yana neman Danbaba.
Link: DOWNLOAD VIDEO HERE
Vidmate: DOWNLOAD VIDEO HERE
Add Comment