Domin kallon cigabn shirin dadin kowa sabon salo na satin da ya gabata, ku kasance damu.
A CIKIN WANNAN SATIN:-
Ana wata ga wata, an fara takun saka tsakanin Madam Gloria da Samuel.
Bintu da I.B sun fada tarkon soyayya.
Shi kuma Aminu sai shagalinsa yake da kudi a hannunsa wanda ya sa ramboya fara zarginsa.
Link: DOWNLOAD VIDEO HERE
VidMate: DOWNLOAD VIDEO HERE
Add Comment