Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu
A CIKIN WANNAN SATIN:-
Gwarama ta barke a gidan Malam Musa bayan da ya bukaci Baraka ta dauko masa kudin da ya ba ta ajiya.
Baraka ta nemi kudin a inda ta ajiye sama da kasa ta rasa, inda har ta fara tunain cewa Badaru ne ya yi mata halin bera, abinda ya haddasa mummunan bacin rai gidan
Link: DOWNLOAD VIDEO HERE
Vidmate: DOWNLOAD VIDEO HERE
Add Comment