Dadin Kowa

VIDEO: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 9 Arewa24

A satin da ya gabata

Ayuba ya debo ruwan dafa kansa. Tuni an baza komar nemansa. Malam Musa ya fusata a yayin da yayi alkawarin daukar mataki akan Hafsatu. A tsakanin Bintu da IB da alamun akwai matsala babba. Sallau da Dantani kuwa sun shiga Kotu.

Ko ya shara’ar zata kaya?

 

A wannan satin

Dadin kowa Episode 9 synopsis
Duk da irin kokarin da Halima ta ke na ganin ba a kai yaranta almajiranci ba abin ya ci tura, sai dai ta bullo da sabuwar dabara domin ganin hakan bai faru ba, yayin da a gefe guda Goga ya sami damar da yake bukata ga almajiri Harisu daga Mal. Nata’ala. Don ganin yanda za ta kaya mu hadu a shirin Dadin kowa Sabon Salo kashi na tara.

Ku dai kalli shirin dadin Kowa.

 

 

DOWNLOAD VIDEO HERE

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: