Dadin Kowa

[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 89 Arewa24

Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu a koda yaushe.

ACIKIN WANNAN SATUN:

Ta faru ta kare, domin Adama ta sanar da Hannatu dalilin hidimar da Ayuba maigadi yake musu, sai dai Hannatu ta tubure akan ba ta yadda ba, yayin da a gefe guda wata sabuwar rigima ta kara barkewa a gidan Malam Musa.

Abagare guda guda kuma Mal Hassan ya kai kan sa gaban malam Nata ‘ala.

Domin ganin yadda za ta kaya ku kalli shirrin Dadin Kowa kasha na 89.

Link>> DOWNLOAD VIDEO HERE

Vidmate>> DOWNLOAD VIDEO HERE

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Advertisement