[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 85 Arewa24

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu.

ACIKIN WANNAN SATIN:

ADAMA ta matsa akan maganar HANNATU.

AYUBA MAIGADI yayi halin nasa, amma kuma a wani bangaren ya hadu da abokin adawarsa wajen neman Bilkisu mai abinci wato Kofur Audu inda yake kokarin kwatar kansa.

DANGWARI kuma yayi gamo inda KAWU MANU ya shima ya shiga hannu.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 38

Su AMINU AK sun yi baki.

MARYAM tsohuwar budurwar NAZIR ta daura damarar yaqi.

Link: DOWNLOAD VIDEO HERE

Vidmate: DOWNLOAD VIDEO HERE

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.