Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu.
ACIKIN WANNAN SATIN:
Tirka tirka ta balle a gidan Malam Musa Tsohon Soja bayan da aka nemi wayar Baraka sama da kasa aka rasa.
Sai dai Baraka ta hakikance cewa ba kowa ne ya sace mata wayar ba face Hafsatu, wanda hakan ya jawo fushi da ta da jijiyar wuyan Malam Musa.
Link: DOWNLOAD VIDEO HERE
Vidmate: DOWNLOAD VIDEO HERE
Add Comment