Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu:
ACIKIN WANNAN SATIN:-
A lokacin da Hansatu ke murnar dawowarta gidan mijinta da ta jima tana biko wato Mal.
Musa, wani babban lamari ya faru da ita wanda ya sakata dana sanin dawowarta gidan.
Yayin da a gefe guda Kawu Mala ya yi amai ya lashe abinsa.
Don ganin yanda za ta kaya mu hadu a kashi na 83 na Dadin kowa sabon salo.
Link: DOWNLOAD VIDEO HERE
Vidmate: DOWNLOAD VIDEO HERE
Add Comment