Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu.
ACIKIN WANNAN SATIN:-
A yayinda Kawu Malla yake neman kudin da za’a yi wa Bintu aiki, ciwon nata ya ci gaba da tsanani.
Ita kuma Bintalo Malam Kabiru ya hanata zuwa makaranta wajen ruguza mata burinta.
A biyo mu a sha kallo.
Link: DOWNLOAD VIDEO HERE
Vidmate: DOWNLOAD VIDEO HERE
Add Comment