[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 76 Full

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Muna baku hakuri bisa matsalar da aka samu jiya na saki.

A CIKIN WANNAN SATIN

Duk kokarin da Adama ke yi da kawarta Kyauta ya tashi a banza don har yanzu Hannatu ta ki amincewa a zubar da cikin.

A wani bangaren kuma Bintalo duk da cewa Bintalo ta biya kudin makaranta, har yanzu ba a bata littattafai ba, haka nan abincin da ake rabawa ma ya gagare ta.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 38

Haka nan akwai yiyuwar Kawu Mala zai iya rasa ransa, in har ya ci gaba da tilastawa abokan aiki a kan lallai sai sun sa wa al’ummar gari mitar wuta, yayin da Aminu A.k da abokinsa Rambo kuma suka shiga hali irin na aljannar kare, ba wuya ba dadi, don sun zamo tamkar macizai a cikin al’ummar garin dadin kowa.

Link: DOWNLOAD VIDEO HERE

Vidmate: DOWNLOAD VIDEO HERE

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.