Dadin Kowa

[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 66 Arewa24

Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu domin suburbudansu.

ACIKIN WANNAN SATIN:-

Alawiyyah ta kawo ziyara Dadin kowa yayinda ta samu labarin tafiyar Gimbiya da Sa’adatu kasar waje.

Yaya zata dauki al’amarin?

Yaya zaman Alawiyyah zata kasance da mahaifiyar Naziru Larai?

Wane mataki I.B zai dauka bayan tafiyarsu Gimbiya?

Link :DOWNLOAD VIDEO HERE

Vidmate: DOWNLOAD VIDEO HERE

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: