Dadin Kowa

[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 64 Arewa24

Domin ganin cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu domin kalla.

A CIKIN WANNAN SATIN:

A cikin shirin Dadin kowa na wannan sati, ina aka kwana da tafiyar Gimbiya da Sa’adatu kasar waje?

Yaya zata kaya tsakanin Halima da Malam Hassan wanda yayanta yaso ya aura mata?

Hansatu zata koma gidan Malam Musa ne?

A biyo shirin a sha kallo.

Link:DOWNLOAD VIDEO HERE

Vidmate:DOWNLOAD VIDEO HERE

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: