Dadin Kowa

VIDEO: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 6 – Arewa24

To ina ma,abota kallon dadin kowa a yau ne muka zo muku da episode 6 cigaban episode 5.

Zaku cigaba a inda kuka tsaya a episode 5 shin kunci kara tsananta yayi ko sauki yayi a gidan malam ayuba dik zaku gani a cikin episode 6 .

Domin ganin yadda adama matar kamaye ta fito don daukar wa yarta fansa gun goga.

Domin ganin yadda Alhaji su ka kare da kamaye bayan yayi masa karyar ya tafi kauye.

 

Kada dai abaku labari kawai sai kun kalla

 

 

Idan kuna bukatar download gashi

Download Dadin Kowa Sabon Salo Episode 6

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: