Dadin Kowa

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 59 Arewa24

domin kallo cigaban dadin kowa.

A CIKIN WANNAN SATIN:-

DANBABA ya shiga hannu, ko wane mataki ALH BUBA zai dauka? Asirin ADAMA ya tonu a gaban KAMAYE kuma KAMAYE ya dau zafin da bai taba dauka ba.

KYAUTA ta hadiyi kaya daga wurin su GAYE wadda ta makale mata.

Su IB sun sa himmar yaki da abinda ya addabi al’umarsu. BINTU tayi nisa bata jin kira, inda IB yake kokarin ceto ‘yar’uwarsa.

Link: DOWNLOAD VIDEO HERE

Vidmate: DOWNLOAD VIDEO HERE

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: