Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 57 Arewa24

0 349

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Damin kalo cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce wato epsode 56 ku kasance damu.

A SATIN DA YA GABATA:-

sakanin Kyauta Dilliya da Hafsatu zma ya kara tsami.

Yayin da Dan’asabe yake ta facikon neman na kansa don gyara rayuwarsa, Adama ta dage sai taga bayan cikin Hannatu.

An gamu tsakanin Malam MNat’ala da Alhaji Mato.

Wizzy da babban abokinsa Badaru sun sa kafar wando daya!

A CIKIN WANNAN SATIN:-

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 38

Dantani ya tashi haikan wajen neman auren Halima.

Dan wajen Alhaji Buba ya dawo gari ya ci karo da Alhaji Buba a wajen Gimbiya.

Yaya zata kasace?

Shi kuma Sallau ya dage da sana’arsa ta bola jari.

Link: DOWNLOAD VIDEO HERE

Vidmate: DOWNLOAD VIDEO HERE

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: