Domin cigaba da sheqewa ku kasance damu.
A Satin Da Ya Gabata
A lokacin da Stephanie ta fahimci makircin da mahaifiyarta stella ta shiryawa saurayinta Nasir, ne kuke zaton ya faru? Yayin da a gefe guda abin da kamaye ke gudun faruwa ga ‘yar sa Zaliha ke dab da faruwa.
A Cikin Wannan Satin:
sakanin Kyauta Dilliya da Hafsatu zma ya kara tsami.
Yayin da Dan’asabe yake ta facikon neman na kansa don gyara rayuwarsa, Adama ta dage sai taga bayan cikin Hannatu.
- Advertisement -
An gamu tsakanin Malam MNat’ala da Alhaji Mato.
Wizzy da babban abokinsa Badaru sun sa kafar wando daya!
Link: DOWNLOAD VIDEO HERE
Vidmate:DOWNLOAD VIDEO HERE