Dadin Kowa

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 55 Arewa24

Domin ganin cigaban chakwakiyar wannan satin.

A Satin Da Ya Gabata:-

Bayan abubuwan da suka faru a gidan su I.b, al’amurra sun rikicewa Gimbiya, wanda har hakan ya sa ta shiga daki tayi ta kuka, sannan a hankali ta fara fidda kauna da ga aurenta ga i.b sai ga wata sabuwa ta sake bayyana,

shin menene kuma wannan ?

A Cikin Wannan Satin:-

A lokacin da Stephanie ta fahimci makircin da mahaifiyarta stella ta shiryawa saurayinta Nasir, ne kuke zaton ya faru? Yayin da a gefe guda abin da kamaye ke gudun faruwa ga ‘yar sa Zaliha ke dab da faruwa.

Link:-  DOWNLOAD VIDEO HERE

Vidmate:- DOWNLOAD VIDEO HERE 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: