Dadin Kowa

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 52 Arewa24

Cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce.

A CIKIN SATIN DA YA GABATA:-

Kowa ya tuna bara bai ji dadin bana ba, Malam Kabiru ya tuno tare da yabawa Marigayiyar matarsa; wato Ladingo.

Hali ya fara fitowa a zaman Kyauta Dillaliya da kawarta Hafsatu tsohuwar matar tsohon soja.

Hafsatu ta jiyo Labarin da ya saka ta taje wajen tsohon sojan yin gaisuwa a rokon iri.

Harisu ya zama gogagge na wajen Goga!

A CIKIN WANNAN SATIN:-

A lokacin da Gimbiya da IB ke tinanin sun cimma matsaya game da batun aurensu, har suna tunanin sun kusa zama ma’aurata, a gefe guda kuma Bintu ta siga matsananciyar damuwa game da hukuncin da mahaifinta ya yanke.

Domin ganin yanda za ta kaya mu hadu a Dadin kowa sabon salo kashi na 52.

Link DOWNLOAD VIDEO HERE

Vidmate DOWNLOAD VIDEO HERE

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: