Dadin Kowa

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 48 Arewa24

Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu

A SATIN DA YA GABATA:-

A wannan sati Dadin Kowa yazo muku da sabon salo.

Samuel ya iso garin Dadin kowa.

Ya zata takasance tasakaninshi da Stephanie?

Shin Daniel zai amince Samuel ya zauna a gidanshi kuwa?

Yaya zata kasance tsakanin Malam Ayuba da amininsa Malam Audi?

A CIKIN WANNAN SATIN:-

Za kuga yadda matar kamaye ta takura akan sai yaje ya samo abin da zasuci.

Bintu kuwa tana mura taje ta siyo exiplone maganin mura tasha har ta kai da tasha mari a wajan mahaifiyarta.

Kawai ku biyomu kusha kallo lafiya.

 

Link 1 DOWNLOAD VIDEO HERE

Link 2 DOWNLOAD VIDEO HERE

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: