-Advertisement-


Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 47 Arewa24


0 1,906

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Kawai ku cigaba da raqashewa a cikin shirin dadin kowa

A SATIN DA YAGA BATA:-

A lokacin da burin Alawiyya da Nazir ya cika , wani mummunan abu ya kuma biyo bayansu, wanda ke barazana ga jin dadin da suke tinanin samu na gaba.

Yayinda a gefe guda Kyauta dillaliya ta dauko ruwan dafa kanta,

domin ganin yanda zata kaya,

A CIKIN WANNAN SATIN:-

A wannan sati Dadin Kowa yazo muku da sabon salo.

Samuel ya iso garin Dadin kowa.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 38

- Advertisement -

Ya zata takasance tasakaninshi da Stephanie?

Shin Daniel zai amince Samuel ya zauna a gidanshi kuwa?

Yaya zata kasance tsakanin Malam Ayuba da amininsa Malam Audi?

A biyo mu a sha kallo!

 

Link 1 DOWNLOAD VIDEO HERE

Link 2 DOWNLOAD VIDEO HERE

 

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.