-Advertisement-


Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 46 Arewa24


0 2,677

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Domin Kallon cigana shirin dadin kowa na satin da yagabata.

A CIKIN SATIN DA YA GABATA:-

Zakuga Yadda Hansatu taje gidan malam musa da ita da dillaliya akan dole sai ta debi kayanta bacin malam musa bayanan yabar baraka jira.

Sukuma suka nuna A lallai zasu diba ta karfi da yaji, baraka ta dakko tabarya ta mukawa dillaliya a kafa.

A daya barin kuma cogala ta baro gidan mijinta ta karfi da yaji ta tafi bara.

A CIKIN WANNAN SATIN:-

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 38

- Advertisement -

A lokacin da burin Alawiyya da Nazir ya cika , wani mummunan abu ya kuma biyo bayansu, wanda ke barazana ga jin dadin da suke tinanin samu na gaba.

Yayinda a gefe guda Kyauta dillaliya ta dauko ruwan dafa kanta,

domin ganin yanda zata kaya, mu hadu shirin Dadin Kowa kashi na 46.

 

Link 1 DOWNLOAD VIDEO HERE

Link 2 DOWNLOAD VIDEO HERE

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.