Dadin Kowa

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 45 Arewa24

Sakama kon canjin yanayi da aka samu na canza shirin dora dadin kowa a online hakan ya janyo tsaiko narashin dorashi a kan lokacin aka sanar Ayi Afuwa.

Domin Ganin cigaban chakwakiyar da aka tsaya to a biyomu.

A SATIN DA YA GABATA:-

Tashin hankali ya kara Kamari a Gidan Malam Musa, inda hakurin Baraka ya kare,

ta dauki mataki mafi zafi yayinda a bangaran Nazir da alawiyya suke ganin nesa tazo kusa,

amman hakan bai tabbata ba,

A CIKIN WANNAN SATIN:-

Zakuga Yadda Hansatu taje gidan malam musa da ita da dillaliya akan dole sai ta debi kayanta bacin malam musa bayanan yabar baraka jira.

Sukuma suka nuna A lallai zasu diba ta karfi da yaji, baraka ta dakko tabarya ta mukawa dillaliya a kafa.

A daya barin kuma cogala ta baro gidan mijinta ta karfi da yaji ta tafi bara.

Kawai ku biyomu kusha kallo.

 

Link 1 DOWNLOAD VIDEO HERE

Link 2 DOWNLOAD VIDEO HERE

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: