-Advertisement-


Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 44 Arewa24


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Domin Kallon cigaban chakwakiyar satin da ya huce ai saiku san kamo na wannan satin

A SATIN DA YAGA BATA:-

Gimbiya da Sa’adatu sun jefa Alawiyya cikin tashin hankali tare da hadata fada da Malam Kabiru, baya da suka boye mahaifiyar Garbati a gidan ba tare da sanin Malam Kabiru ba.

Ta yadda har Malam Kabiru ya soma barazanar tsinewawa Alawiyya matukar bata rabu da su Gimbiya ba.

To Asha Kallo Lafiya.

A CIKIN WANNAN SATIN:-

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 38

- Advertisement -

Tashin hankali ya kara Kamari a Gidan Malam Musa, inda hakurin Baraka ya kare,

ta dauki mataki mafi zafi yayinda a bangaran Nazir da alawiyya suke ganin nesa tazo kusa,

amman hakan bai tabbata ba,

don ganin yanda zata kaya ku kalli shirin dadin kowa kasha na 44

Link 1 DOWNLOAD VIDEO HERE

Link 2 DOWNLOAD VIDEO HERE

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.