Dadin Kowa

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 43 Arewa24

A samabade a sheqe a suburbude da mazge chakwakiyar satin da ya wuce domin kun san abinda yake faruwa a satin da ya wuce.

A SATIN DA YAGA BATA:-

Alawiyya ta dawo garin Dadin Kowa, Mallam Kabiru yana kokarin ganin Delu Chogal ta tare.

Ita kuma Delu Chogal tace lallai babu inda zata je har sai mallam Kabiruya turoda marsandi.

Tirkashi! Ina mallam Kabiru zai samo marsandi?

Gimbiya da Sa’adatu sun jefa Alawiyya cikin tashin hankali tare da hadata fada da Malam Kabiru, baya da suka boye mahaifiyar Garbati a gidan ba tare da sanin Malam Kabiru ba.

Ta yadda har Malam Kabiru ya soma barazanar tsinewawa Alawiyya matukar bata rabu da su Gimbiya ba.

To Asha Kallo Lafiya.

Link 1 DOWNLOAD VIDEO HERE

Link 2 DOWNLOAD VIDEO HERE

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: