Dadin Kowa

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 42 Arewa24

Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da yagabata to sai ku subirbidi kalon awannan satin lafiya

A SATIN DA YAGA BATA:-

A lokacin da Nazir ke farin cikin dawowar Alawiyya garin dadin kowa da kuma tsammanin burinsa na auranta ya cika a wannan lokacin wani babban tashin hankali ke kara tunkaro su gabadaya.

Yayin da a gidan Malam Musa Tsohon soja al’amura suka kara rincabewa.

A CIKIN WANNAN SATIN:-

Alawiyya ta dawo garin Dadin Kowa, Mallam Kabiru yana kokarin ganin Delu Chogal ta tare.

Ita kuma Delu Chogal tace lallai babu inda zata je har sai mallam Kabiruya turoda marsandi.

Tirkashi! Ina mallam Kabiru zai samo marsandi?

A biyo mu a sha kallo.

Link 1 DOWNLOAD VIDEO HERE

Link 2 DOWNLOAD VIDEO HERE

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: