Dadin Kowa

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 41 Arewa24

Damin cigaba da kallo inda kuka tsaya saiku dora yanzu a cikin wannan satin domin cigaba da nishadantarwa da dai sauransu

A SATIN DA YA GABATA:-

Kamaye ya shiga cikin tashin hankali, bayan da masu garkuwa da mutane suka bukaci ya bayar da Naira Miliyan daya a cikin awoyi uku, idan har yana so a saki ‘yarsa Zaliha sukayi garkuwa da ita.

Sai dai Kamaye ya zagaye garin Dadin Kowa kaf, bai samu dubu daya.

Shin ya zata kasance kenan?

A CIKIN WANNAN SATIN:-

A lokacin da Nazir ke farin cikin dawowar Alawiyya garin dadin kowa da kuma tsammanin burinsa na auranta ya cika a wannan lokacin wani babban tashin hankali ke kara tunkaro su gabadaya.

Yayin da a gidan Malam Musa Tsohon soja al’amura suka kara rincabewa.

Don ganin yadda za ta kaya ku kalli shirin dadin kowa kashi na Arba’in da daya.

 

Link 1 DOWNLOAD VIDEO HERE 

Link 2 DOWNLOAD VIDEO HERE

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: