Dadin Kowa

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 39 Arewa24

Domin kallo cigaban satin da yagabata to kawai ku antayo domin kalla.

ABIN DA YAGATA A SATIN BAYA:-

Da AYUBA ya yanke jiki ya fadi, ko me yake ciki a halin yanzu? NAZIR ya dira a garin Dadin Kowa, bamu san me ai sa a gab aba.

SALLAU ya fada cikin rudani tun da MAMUDA ABUJA ya damfare shi.

STEPHANIE na cikin tsaka mai wuya, ko ya matsayinsu da NASIR dan MAL. HASSAN? An sace ‘yar KAMAYE, bamu san me zai biyo bay aba.

Mutanen sun sako salon shiga watakil da sabon salon yin aika-aika, a yayin da ZAYYAD ya bayyana.

A CIKIN WANNAN SATIN:-

Dadin Kowa mai dauke da chakwakiya iri-iri.

Wane laifi Malam Nata’ala ya aikata ake nemanshi a ofishin ‘yan sanda?

Delu Chogal ta kai Malam Kabiru gaban alkali.

Yaya zata kare tsakaninsu? A biyomu a sha kallo.

 

Link 1 DOWNLOAD VIDEO HERE

Link 2 DOWNLOAD VIDEO HERE

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: