Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 38 | Arewa24

0 2,234

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Domin kallon cigaban satin da yaga bata yau mun kawomuku na wannan satin domin cigaba da kallon inda kuka tsaya a wancan satin kawai ku biyomu
Da AYUBA ya yanke jiki ya fadi, ko me yake ciki a halin yanzu? NAZIR ya dira a garin Dadin Kowa, bamu san me ai sa a gab aba.
SALLAU ya fada cikin rudani tun da MAMUDA ABUJA ya damfare shi.
STEPHANIE na cikin tsaka mai wuya, ko ya matsayinsu da NASIR dan MAL. HASSAN? An sace ‘yar KAMAYE, bamu san me zai biyo bay aba.
Mutanen sun sako salon shiga watakil da sabon salon yin aika-aika, a yayin da ZAYYAD ya bayyana.
Domin kallon yadda zata kaya a wannan satin kawai kuyo donwload dinsa kusha kallo.
Link 1 DOWNLOAD VIDEO HERE
Link 2 DOWNLOAD VIDEO HERE

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 38

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: