Dadin Kowa

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 34 Arewa24

Domin gani cigaban chakwakiyar inda aka tsaya a satin baya to yau saiku dakko wannan domin cigaba daga inda aka tsaya.

Ana wata ga wata Badaru ya dawo garin Dadin Kowa.

Yaya zata kasance tsakaninshi da mahaifinshi Malam Musa?

Yaya zata kasance tsakaninshi da Hansatu?

Sai a biyomu asha kallo.

Kai gaskiya a wannan satin akwai gwarama sosai sabi da zakuga abubuwa iri iri.

Link 1 DOWNLOAD VIDEO HERE

Link 2 DOWNLOAD VIDEO HERE

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: