Dadin Kowa

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 33 – Arewa24

To kakakara kaka yadda zata kasance a cikin wannan satin akwai chakwakiya sosai dan akwai karan batta mai kyau.

A karo na farko Sa’adatu ta fusata Gimbiya ta yadda har ta iya fidda hannu ta sharara mata mari, sannan cikin fushi ta bukaci ta durkusa har kasa ta baiwa Bintu hakurin laifin da tayi mata, idan ba haka ba kuma zata raba gari da ita.

Sai dai kuma Sa;adatu ta zabi su raba garin da ;yar uwarta Gimbiya data durkusa ta baiwa Bintu hakuri.

Shin ya za a kare ?

Masu Android ku dakko App dinmu domin dadin download.

Link 1 DOWNLOAD VIDEO HERE

Link 2 DOWNLOAD VIDEO HERE

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: