Dadin Kowa

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 30 Arewa24

Dadin kowa wani shirine wanda gidan Tv na arewa24 suke shiryawa domin nishadantar da masoyansu.

Domin ganin cigaban Episode 29 saiku dakko 30.

A SATIN DAYAGA BATA

Shin me zai biyo bayan harin bom din da ya rutsa ALAWIYYA da kuma WIZY?

Garin neman gira an rasa ido! GAYE ya burma DAN’ASABE inda ya saka shi yayi abinda ya dame shi.

A duk abin nan da ake ciki, AYUBA yana nan akan bakansa na ganin sai ya shigo da TANI daga ciki, a inda shima yake ganin sharuddan da aka shimfida masa zai haifar masa da mai ido.

Anya kuwa?

A CIKIN WANNAN SATIN

Ana wata ga wata, Malam Musa ya tisa Hansatu zuwa asiti don tabbatar da juna biyun da take dauke dashi.

Shi kuma Ayuba maigadi, ya karbi kudin adashi.

Ina zai kai su? Sai a biyo mu a sha kallo.

Link 1 DOWNLOAD VIDEO HERE

Link 2 DOWNLOAD VIDEO HERE

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: