Dadin Kowa

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 27 Arewa24

To jama,a barkanmu da jumma’a da fatan antashi lafiya a yau zamu kawo muku dadin kowa Sabin salo.

Domin ganin cigaban dadin kowa na satin da yagabata  wato episode 26 to yau ga 27.

Sa’adatu ta zo da wata sabuwa a wannan karon, ko ya zata kwashe? IB na cikin damuwa, don matsalolin da suka bujuro masa, ga kuma ya fara kokarin hada kan samari.

Ko ya karshen wannan hada kan samarin zai zama? Gimbiya na cikin matsananciyar damuwa saboda tafiyar ‘yar’uwarta.

Sabuwa ta gano wsabuwar dabara kuma ta nemi hadinkan Kuluwa. Kuluwa kuma tana da nata tunanin…

Kawai kushigo wannan shafin domin dakkoshi.

DOWNLOAD VIDEO HERE

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: