Dadin Kowa

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 26 Arewa24

Domin kallo cigaban shirin satin daya gabata sai ku kasance damu domin dakko shi a cikin wannan shafin wato Episode 26 cigaban Episode 25.

Yanzu haka kuna iya download dinsa a nan

Kusan abinda zai faru acikin wannan satin.

Inda Zakuga ana ayiwa kanwar gimbiya pasport wato za ayi mata visa ta fita waje domin yin aiki.

Shikuma Malam musa dashi da kishiyar matarsa akwai wata babbar chakwakiya da ke shirin faruwa.

Dik acikin shirin wannan satin kudai kawai ku shiga wannan shafin domin dakkoshi sannan kuyi share

DONWLOAD VIDEO HERE

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: