Videos

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 14

Shin baya akan wata chakwakiya kuka tsaya ma abota kallon dadin kowa to yau ga cigabansa domin Nishadantar daku.

Stephanie ta shiga mummunan yanayi sakamakon watsar da lamarinta da Nasiru ya yi, amma a bangaranta ta gaza hakuri da wannan sabon sauyin.

 

Yayin da a gefe Sabuwa ta fara sabon tinani don ganin rayuwarta da ta yaranta ta sauya amma tun daga farko komai ya kara tabarbarewa, ta kara fadawa tsaka mai wuya.

Donganin yadda za ta kaya ku tara a shirin dadin kowa kashi na goma shahudu.

 

 

DOWNLOAD VIDEO HERE

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.