Videos

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 13

Bayan da Malam Nata’ala ya garkame Laminu a mari, akarshe dai ya samu damar ballen Marin ya gudu, inda har yayi tunanin guduwa garinsu.

Sai dai hakar nasa bata cimma ruwa ba, domin Malam Habu ya tsince shi a hanya ya kamo hannunsa ya sake dawo dashi wajen Malam Nata’ala, wanda hakan ya sake jefa Laminu a cikin sabuwar Cakwakiya..

 

To jama’a zakuga yadda wannan chakwakiyar zata fara a cikin wannan satin na 13 wanda yanzu zaku gani.

Shi idan laminu yaje garinsu mai zaiyi tunqni shin nata’ala bai iya zuwa garin nasu duk ku kalla

A cikin wannn na sha 13.

 

 

 

DOWNLOAD VIDEO HERE

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.