Dadin Kowa

Video: Dadin Kowa Sabon Salo Eisode 32 Arewa24

Domin kallon cigaban shirin satin da ya wuce sai ku kasance da wannan shafi mai albarka domin dakkoshi.

Shin koya zata kasance a cikin wannnan satin na dadin kowa episode 32.

Sa’adatu ta maye gurbin Gimbiya a gidansu I.B.

Shin yaya zaman nasu zai kasance tsakaninta da Bintu?

Soyayya tsakanin Nasir da Stephanie yayi karfi, shin Madam Gloria zata amince da hakan?

Kawai ku dakkoshi domin kallo yadda wannan rigimar zata kaya a gidansu bintu da sa’adatu.

Link 1 DOWNLOAD VIDEO HERE

Link 2 DOWNLOAD VIDEO HERE

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: