Videos

VIDEO: Buhari Bai Dace Da Mulkin Nigeria Ba – Albanin Zaria

Shi dai wannan bidiyon yana nuni ne akan yadda ake gudanar da mulkin nigeria. 

Mu samman ga yan arewa masu son kawo chanji ga wannan kasa ta inda akebi ake kashesu sabo da sunaso su kawo chanji.

 

Sheik albani yayi lakce ne akan yadda ake bi ake kashe yan arewa yayin da suke kan mulkinsu na shugabantar nigeria tundaga kan tsofafin har kawo yanzu kamar su :

Murtala Muhammad

Yar Aduwa

Da dai sauransu.

Sabi da haka yace buhari ba zai iya mulkin nigeria ba.

Domin Ji daga bakin malam to kuyo download na bidiyon.

 

 

 

DOWNLOAD VIDEO HERE

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: