Videos

VIDEO: Bilkisu Shema In Gwaska Return Dance Competition

Ana nan dai anata cigaba da gwabzawa a gasar da jarumi adam a zango yasa na films nasa wato ” Gwaska Return”.

 

Inda samari da yan mata ke ta kai kawo wajan tura bidiyonsu zuwa instagram suna jiran saka mako.

Wasu kuma kawai sunayi ne dan duniya ta sansu bawai dan nasara ba kawai dan nishadi dan idan kaga rawar wasu zakace taka nafilace sabi da akwai mayu indai rawa ne.

Kawai ka jiramu zamu kawo saka mako na wanda suka lashe wannan gasar.

 


 

See More Dance Videos In Here

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.