Video: Anothor Rahama Sadau Nollywood Film Teaser 2017

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -

Sabon film din rahama sadau mai Suna Sons Of The Gilaphati film series Wanda shi wannan film shi ba hausaba shi ba Nigerian film.

Kawai Ku kalli wannan shirin talla kafin fitowar film din.

Duk da yanzu akwai wani labari a kasa inda har yanzu Kugiyar fina finan Hausa sunki amincewa da dawo da rahama Sadau kannywood.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 4

Kuma har ila yau jaruma tana mai Neman afuwa kan abunda tayi kuma tana bukatar adawo da ita.

To Allah yasa mai Alkairee ne dawowar jarumar.

New Rahama Sadau Nollywood film .

  DOWNLOAD VIDEO HERE

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.