Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email
Browsing Category
Uncategorized
Hotunan ganawar Buhari da Sarakunan Arewa kan tsaro
An yi taron ne a fadar Shugaban Kasar Najeriya da ke Abuja domin kawo karshen matsalar tsaron da ke addabar yankin. PRESIDENCY/NIGERIA Sarakunan Arewa masu…
Read More...
Read More...
Jami’an kula da motocin sufuri sun kashe mai talla da duka a Kalaba
Wasu jami’an da Gwamnatin jihar Kuros Ribas ta kaddamar don lura da motocin sufuri na gwamnati (DOPT) sun kama wasu matasa biyu masu talla inda suka rufe su da duka har sai da suka mutu…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Buhari za ta haramta almajirci?
Batun da ya ja hankalin 'yan Najeriya a karshen makonnan shi ne fadin da gwamnatin Shugaba Buhari ta yi cewa abin da ta sa a gaba shi ne hana almajirci a nan gaba. A sanarwar da mai…
Read More...
Read More...
Gwamnonin Arewa Za Su Yi Wa Ganduje Da Sarki Sanusi Sulhu — Gwamna Shettima
Gwamnna Borno wanda kuma shi ne shugaban kungiyar Gwamnonin Arewaa mai barin gado Kashim Shettima a ranar Juma’a ya bayyana cewa shi da wasu Gwamnonin Arewa na kokarin sulhunta sa toka…
Read More...
Read More...
[Music] MD Abuja -Madubi
Sabuwar Wakar MD Abuja mai suna " Madubi " Wakar madubu wakace ta salon soyayya da kuma samun kalaman da za ka/ki kashe masoyanku dasu cikin sauki. GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:- -…
Read More...
Read More...
Rundunar `Yan Sanda Ta Jihar Kano Ta Ziyarci Inda Ake Hakar Ma`adanan Kasa A Kano
Daga Ahmad M Deedat Sml A garin Rimi dake karamar hukumar Sumaila dake jihar Kano tabbatar da bin umarnin da gwamnatin tarayya ta bayar na dakatar da hakar ma'adanan albarkatun kasa.…
Read More...
Read More...
Ko Zaa Sake Zabe Sau 100 A Kano Mu Za Muyi Nassara
Jagoran jam'iyyar PDP a jihar Kano da ke arewacin Najeriya, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, ya ce duk da ba su gamsu da matakin da hukumar zabe kasar ta dauka ba na sake gudanar da zabuka…
Read More...
Read More...
Arewa Ta Na Bukatar Jagora Kamar Kwankwaso – Sheikh Ibrahim Khalil
An bayyana cewa, a halin da Arewa ta tsinci kanta a yanzu ta na bukatar jagororin da za a rika saurarar maganarsu kuma a yi aiki da ita kamar tsohon gwamnan jihar Kano kuma sanata mai…
Read More...
Read More...
Manyan Sanatocin Da Suka Rasa Kujerunsu
A ranar 23 ga watan Fabrairu ne aka yi zaben shugaban kasa da na 'yan majalisar Tarayya a Najeriya. Bayan sama da sa'a 48 sakamakon zaben 'yan majalisa ya fara fitowa sai aka ga wasu…
Read More...
Read More...
Atiku Ya Fadi A Rumfar Zabensa
Atiku ya fadi a rumfar zabensa Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya lashe zabe a rumfar zaben dan takarar PDP Atiku Abubakar. APC ta samu 186 PDP ta samu 167.
Read More...
Read More...
INEC Ta Kara Wa’adin Raba Katin Zabe
Hukumar zabe a Najeriya INEC ta sanar da kara lokacin raba katin zabe bayan wa'adin da ta diba tun da farko ya cika. Shugaban hukumar INEC Farfesa Mahmood Yakubu ne ya sanar da kara…
Read More...
Read More...
[Music] Deeni Mairahusa -Sa`adatu (Audio)
Sabuwar Wakar Deeni Mairahusa mai suna " Sa'adatu Sa'ar Mata " to kuna ina masu masoya sa'adatu shin wai gaskiya yafada, ko akwai wace ta fita? GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:- -…
Read More...
Read More...
Tarihin Jihadin Shehu Usmanu Mujaddadi Danfodio
TARIHI DA JIHADIN SHEHU USMAN DAN FODIYO Asalin sa da kabilarsa Shehu asalinsa Bafulatani ne da aka haifa a Maratta a cikin kasar Gobir a ranar 15 Disamba, 1754 Miladiyya.…
Read More...
Read More...
An Gano Masu Satar Shiga Runbun Ajiye Bayanan Jama’a A Facebook
Hukumar lura da aiyyukan kanfanoni na Birtaniya tana neman izinin chaje ofishin kanfanin “Cambridge Analytica” sakamakon bayana da aka samu na cewa, kanfanin ta samu shiga runbun…
Read More...
Read More...
Hotunan Gadar Murtala Mohammed Dake Sabongari Kenan Da Gwamna Ganduje Ya Gina
Gwamna Ganduje ya gaji kashi 25 na aikin ne daga gwamnatin da ya gada amma ya kammala a yanzu. Haka kuma gadar za ta saukakawa matafiya masu bin hanyar. Bayan kammala aikin mai…
Read More...
Read More...