Labarai

TUNA BAYA: Indai Buhari Yana Kishin Talaka Da Gaske To Ya Aura Min Ɗanshi Yusuf, Cewar Sadiya Usman Maigoro

Matashiya mai suna Sadiya ta ƙalubalanci shugaba Buhari akan idan har yana son talaka, to ya aura mata ɗanshi Yusuf, matashiyar ta wallafa wannan kalamai a shafin ta na Facebook tun a watan Agusta na shekarar 2020 da ta gabata.

Tun a lokacin dai kalaman na matashiyar suka sanya jama’a yin caa wajen bada ba’asin su kan kalaman.

Shin yanzu ko a wanne hali Sadiya take ciki, kasan cewar yau ne ranar ɗaurin auren Yusuf Buhari da Zahra Bayero?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: